ABNA24 : Saidai ranar ta bana ta zo ne a daidai lokacin da duniya ke fama da annobar cutar korona, wanda ya sanya kasashe da dama suka takaita taruwar jama’a.
A shekarun baya milyoyin ‘yan shi’a ne daga sassa daban daban na duniya ke tururruwa zuwa hubbaren Imam Husaini da ke birnin Karbala na kasar Iraki domin gudanar da juyayin wannan rana ta Ashura, amma a bana an takaita ziyarar ga mazauna kasar ne kawai saboda annobar korona.
342/